• Labaran yau

  An kama dan shekara 35 da idon dan adam wanda yake shirin sayarwa a kan N250.000

  Yansandan jihar Niger sun damke wani matashi dan shekara 35 mai suna Shuaibu Ibrahim bayan sun sameshi da idon dan Adam.Dan asalin kauyen Safiu a karamar hukumar Toto na jihar Nassarwa, ya ce yana kan haryarsa ce domin ya je ya sayar da idon a kan kudi Naira N250.000 kafin dubunsa ta cika ranar Alhamis.

  Yansanda daga sashen Gawu-Babangida a karamar hukumar Gurara da ke jihar ta Niger suka cafke Shuaibu yayin da suke gudanar da Patrol.

  Amma binciken yansanda ya bankado cewa wani mai suna Ojo ne ya ba Shuaibu wannan idon dan Adam domin ya je jihar Niger ya sayar, kuma an samo idon ne sakamakon wani rikicin kabilanci da ya faru tsakanin al'ummar Igbira da Bassa a jihar Nassarawa.

  Shi dai madugu uban tafiya watau Ojo wanda shi ne ya samo wannan ido ya ranta na kare kuma har yanzu ba a kama shi ba.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin Gyara Wayarka Ka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kama dan shekara 35 da idon dan adam wanda yake shirin sayarwa a kan N250.000 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });