• Labaran yau

  Abin mamaki, kalli abin da wata mata ta haifa bayan shekara 2 tana dauke da ciki

  Wata mata da ta yi zaton tana dauke da juna biyu ne ta sha mamaki tare da sauran jama'a bayan Likitoci sun yi mata tiyata suka ciro wani katon Tsiro daga mararta a birnin Uyo na jihar Akwa Ibom.

  Matar ta ce "na yi ta fama da matsaloli na sha'anin lafiya, amma bayan shekara biyu ban haihu ba, sai na je Asibiti domin a duba ni, a nan ne aka gudanar da bincike na kimiyya Scan aka shaida mini cewa abin da ke cikin marata ba yaro bane face wani katon Tsiro".

  Majiyarmu ta shaida mana cewa matar ta rasa yara uku sakamakon rashin lafiya, hakazalika maigidanta ya rabu da ita bisa zargin cewa wannan abin da ke cikinta da bata haife shi ba kamar yadda kowace mace ke haihuwa shi ne sanadin karewar arzikinsa da kuma wasu matsaloli da yake fuskanta a rayuwa.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin Gyara Wayarka Ka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Abin mamaki, kalli abin da wata mata ta haifa bayan shekara 2 tana dauke da ciki Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });