• Labaran yau

  Yan mata masu al'aurar namiji da namace hade, Likitoci sun mayar da su maza.Hotuna

  Wadansu 'yan mata 'yan uwan juna Jacklyn da Jennifer maza-mata 'yan shekara 23 sun yanke shawarar zama maza kuma aka yi nasara wajen yi masu aiki a Likitance da aka yanke nono aka kuma yi masu aiki a kirjinsu domin su zama maza .An haifi wadannan 'yanmata da al'aurar na miji da kuma al'aurar mace kowanensu. Sakamakon haka suka zabi su zama maza bisa kasancewa mata.

  An haife wadanan yan mata a 1995 a gidan mahaifinsu Mr Grafe a Baltilmore na jihar Maryland, amma daga bisani suka kaura zuwa Monroe a jihar Georgia na kasar Amurka inda a yanzu haka suke zaune kuma suke fuskantar wannan aiki na komawa namiji daga kasancewa 'yanmata bayan an yanke nono kuma aka yi aikin toshe al'aurasu na kasancewa mata aka bar na maza.


  DAGA ISYAKU.COM

  Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

  Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yan mata masu al'aurar namiji da namace hade, Likitoci sun mayar da su maza.Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });