• Labaran yau

  'Yan bindiga sun yi ma 'yansanda 2 kisar gilla bayan barin wuta da bindigogi.Hotuna

  Yan bidiga dadi sun kashe wasu jami'an 'yansandan MOPOL guda biyu tare da wani Direba farin hula yayin da suke aiki a  nternational Breweries da ke kan Nnamdi Azikiwe bypass, Kaduna ranaar Laraaba.

  Wata majiya ta ce yan bindigar sun je wajen da misalin karfe 5:00 na Asuba kuma suka yi ta harbin mai uwa da wabi. Kuma suka fuskanci jami'an 'yansandan lamari da ya yi sandin mutuwar mutum 2 nan take yayin da wasu mutum biyar ke kwance a Asibiti suna karbar magani.

  Kakakin rundunar 'yansandan jihar Kaduna DSP Yakubu Sabo ya tabbatar da faruwar lamarin Ya ce "bayan 'yar gajeruwar barin wuta da bindigogi tsakanin yan bindigar da yansanda, daga karshe yansanda biyu sun mutu yayin da wasu biyar suna karban magani".

  "'yansanda da aka kashe suna kan aiki ne a kan titin Nnamdi Azikiwe kusa da Kampanin IBBI a Kakuri da ke Kaduna. Yanzu haka mun baza jami'an mu domin ganin an cafke wadanda suka aika wannan danyen aiki".

  Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

  Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: 'Yan bindiga sun yi ma 'yansanda 2 kisar gilla bayan barin wuta da bindigogi.Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });