• Labaran yau

  Yadda aka kashe wani matashi da rana tsaka a wata jihar kudu. Hotuna


  An kashe mutum daya a wani fada da ya barke tsakanin wasu kungiyoyin asiri guda biyu da rana tsaka a birnin Yenagoa babban birnin jihar Bayelsa ranar Litinin.

  Majiyarmu ta labarta mana cewa rigimace ta taso tsakanin wasu kungiyoyin asiri guda biyu da basu ga maciji da juna, kuma suka far ma juna da mugayen makamai a tsakiyar titi da rana kirikiri a titin Aiforce.

  Sakamakon haka wani daga cikinsu ya ciro bindiga ya harbe abokin gaba daga daya bangare kuma ya fadi ya mutu nan take .

  Rikici tsakanin kungiyoyin asiri ya yi kamari a yankin tsibirin Brass, inda yan kwanakin baya dole yansanda suka kai dauki yankin sakamakon mumunar fada da ta barke tsakanin kungiyoyin asiri .

  Shafin mu na Facebook web.facebook.com/isyakuweb

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

  Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda aka kashe wani matashi da rana tsaka a wata jihar kudu. Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });