• Labaran yau

  Ya sha maganin kara karfin mazakuta, ya sheka barzahu bayan ya kwana da namiji

  isyaku.com 2-10-2018.

  An sami gawar wani mai tallata sabbin finafinai  Mr. Archibong Edet a cikin dakin wani Hotel inda yake zaune. Bayanai sun ce ana zargin cewa Mr.Edet ya mutu ne bayan ya sha magunguna masu kara karfin mazakuta da dare, kuma ya kwana tare da wani mai suna Fred Kolawole a Hotel na New World Hotel da ke Prince Bust Stop a birnin Lagos.

  PM.Express ta ruwaito cewa Mr.Edet yana da aure, kuma yana da yara kafin rabuwarsa da matarsa shekaru biyu da suka gabata. Daga bisani kuma ya koma wannan Hotel da zama, inda Fred Kolawole ke zuwa wajensa ko yaushe, lamari da ya haifar da zargi ko suna jima'i ne tare kafin mutuwar Edet ranar Litin.

  Manajan Hotel da ya ga Edet bai fito daga dakinsa ba kamar yadda aka saba, sai ya nemi jama'a aka balle kofa, nan ne aka tarar da Edet ya mutu kuma da bahaya ko ina, shi kuma Fred Kolawole ya riga ya fice daga dakin tun da dare.Sakamakon haka Manajan Hotel ya shaida wa yansanda wanda suka zo suka dauki gawar Edet suka kaita dakin ajiye gawa na Yaba domin gudanar da bincike kan musabbabin mutuwarsa.

  Mr Edet dai dan jihar Akwa Ibom ne, shi kuma Fred Kolawole sun hadu ne a birnin Lagos. Tuni dai yansanda suka damke Kolawale domin amsa wasu tambayoyi dangane da mutuwar Mr.Edet.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50,hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gida sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ya sha maganin kara karfin mazakuta, ya sheka barzahu bayan ya kwana da namiji Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });