• Labaran yau

  Wasu hatsabiban birai sun taru suka yi ta jifar wani dattijo da duwatsu har ya mutu

  isyaku.com-Jakar magori

  Wasu takadiran birai sun sami duwatsu suka yi ta jifan wani dattijo dan shekara 72 mai suna Dharampal Singh daga bisani aka garzaya da shi zuwa Asibiti a garin Tikri na jihar Uttar Pradesh a kasar India inda Likitoci suka tabbatar da mutuwarsa sakamakon raunuka da ya samu a kirji da kuma kansa.

  Mazauna garin Tikri sun sha kokawa a kan yadda birai suka zama annoba ga rayuwarsu sakamakon dokar hana taba birai ko kashe su a jihar Uttra Pradesh.

  Rahotanni sun ce dattijon ya je daji ne domin ya samo ice da za'a yi girki a gidansa, amma kamar dama biran na jiransa ne, ganinsa ke da wuya sai biran suka taru suka fara jifarsa ba gaira ba dalili har ya galabaita, kafin daga bisani aka tabbatar da rasuwarsa a Asibiti.


  Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

  Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wasu hatsabiban birai sun taru suka yi ta jifar wani dattijo da duwatsu har ya mutu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });