Type Here to Get Search Results !

Tashin hankali, fusatattun matasa sun banka wuta a dukiyar wani dan takarar APC. Hotuna

isyaku.ccom 7-10-2018

Wasu fusatattun matasa sun banka ma Hotel da wajen shakatawa wuta suka kone kurmus, Hotel din dai na tsohon shugaban Karamar hukumar Kuje da ke Abuja ne  Danladi Etsu Zhin. Hakan ya biyo bayan babban taron jam'iyyar APC ne da aka gudanar a birnin Abuja ranar Asabar 6 ga watan Oktoba.

Danladi Etsu Zhin, ya bayyana aniyarsa ce ta tsayawa takarar mukamin dan majalisar tarayya mai wakiltar Kudancin Abuja a karkashin jam'iyyar APC.

Majiyarmu ta ce zaben fitar da gwani na yan takarar kujerar dan majalisa mai wakiltar Kuje ya gamu da rudani da tashe tashen hankali. Bayanai sun nuna cewa rikicin ya kai ga raunata wasu mutane wanda ya samo asali bisa zargin magudi, yayin da wasu suka ce rikicin ya kaure ne sakamakon rigima a kan wuri da aka sa domin gudanar da zaben fitar da gwani wanda wasu basu amince ba.

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

Top Post Ad

Below Post Ad

Shiga group dinmu na WhatsApp domin samun labaran mu kai tsaye LATSA NAN
Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN
Domin aiko Sako/Labari/Korafi LATSA NAN
Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN
Domin samun labaranmu a Twitter LATSA NAN