• Labaran yau

  Rigima, karanta abin da ya sa wani maciji ya hadiye kare a jihar kudu.Hotuna

  Tap di jan, a yau sashen Jakar magori na isyaku.com, ya leko mana jihar Bayelsa inda ya samo mana labarin yadda wani hadamammen maciji ya hadu da ajalinsa bayan ya hadiye wani Kare a garin Amassoma da ke karamar hukumar Ijaw ta kudu.

  A yan kwanakin baya ne aka sheka ruwan sama tamkar da bakin kwarya a wannan gari, sakamakon haka ruwa ya mamaye garin da ambaliya. Amma fa gogan naka maciji, dukufa ya yi ka'in da na'in ala tilas ya hadiye wani kare da ya galabaita sakamakon ambaliyar ruwa.

  Maciji dai ya sha wuya kafin ya hadiye wannan bakin kare, amma fa shi kuma motsawa ko'ina ya gagareshi, kuma sakamakon haka daga karshe dai jama'a suka gan wannan maciji kuma suka kashe shi suka zaro kare da ya hadiye.

  Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

  Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Rigima, karanta abin da ya sa wani maciji ya hadiye kare a jihar kudu.Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });