• Labaran yau

  Rashin imani, an kashe yaro mai shekara 8 dan makarantar pramare, karanta dalili

  Bayan hankalin uwayen wani karamin yaro dan shekara 8 ya tashi sakamakon rashin dawowarsaa gida bayan ya tafi makaranta ranar Alhamis, daga karshe dai an gano gawar Olamide a cikin daji hannayensa a daure a bayansa kuma a mace.Wannan lamari ya afaru a garin Okeagbe-Akoko da ke karamar hukmar Akoko ta Arewa ranar Juma'a.

  Wata majiya ta ce ana zargin cewa matsafa ne suka kashe wannan yaro dan aji biyu a makarantar pramare na St. Judges Anglican da ke Okeagbe.
   
  Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

  Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Rashin imani, an kashe yaro mai shekara 8 dan makarantar pramare, karanta dalili Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });