• Labaran yau

  Matsunta sun gano gawakin yan mata 2 da suka mutu a motar bas da ta fada cikin rafi.Hotuna

  Wani mumunar hadari ya auku bayan wata motar bas ta tsunduma cikin wani rafi dauke da mutane 14 a  garin Akala Olu na rikon Okogbe-Mbiama a karamar hukumar mulki ta Ahoada ta Arewa a jihar Rivers ranar Talata.

  Bayan wani gagarumin aikin ceto tare da lalaben gawakin wadanda suka mutu, daga bisani an gano gawakin wasu 'yan mata guda biyu Wasini Patience da, Nnena Achegbu.,hakazalika an gano jakar mata guda daya da wayar salula guda daya a ciki

  Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

   Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

  Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Matsunta sun gano gawakin yan mata 2 da suka mutu a motar bas da ta fada cikin rafi.Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });