• Labaran yau

  Kalli Sheikh Gummi da tawagar Atiku Abubakar a cikin jirgin alfarma daga Ogun. Hotuna

  Tsohon mataimakain shugaban kasa Atiku Abubakar tare da tawagarsa sun bar birnin Abeokuta na jihar Ogun bayan sun kai wata ziyara ta ban girman siyasa ga tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ranar Alhamis.

  Tawagar ta Atiku Abubakar ta kunshi shugabannin addini da suka hada da Sheikh Ahmed Gummi, Reverend Mathew Kukah shugaban Chochin Katoloka da ke Sokoto, David Oyedepo, Uche Secondus Gbenga Daniel da Ben Murray-Bruce.

  Olusegun Obasanjo ya ce shi fa ya yafe ma Atiku Abubakar duk wani laifi da ya taba yi masa kuma da zuciya daya. Hakazalika Obasanjo ya shaida wa manema labarai jim kadan bayan sun fito daga wata tattaunawa da wadannan baki cewa "Atiku Abubakar ne shugaban kasar Najeriya na gobe".


  Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

  Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli Sheikh Gummi da tawagar Atiku Abubakar a cikin jirgin alfarma daga Ogun. Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });