• Labaran yau

  Kalli abinda ya faru bayan wani Gwamna ya dora wa jama'a dan takara da basu so-Hotuna

  An sami barkewar mumunar tarzoma da safiyar yau a jihar Imo a lokacin zaben fid da gwani na Gwamnan jihar karkashin jam'iyyar APC. Majiyarmu ta shaida mana cewa rikicin ya kaure ne bayan magoya bayan dan takara da Gwamna Rochas Okorocha ya tsayar Mr. Uche Nwosu wanda dan surukinsa ne da matasan garin Amaike suka gwabza fada da ya kai ga kone konen motocin. Su dai matasan gari Amaike sun zargi Gwamna Rochas da dora masu wanda basu so.  Hakazalika matasan sun kone ofishin Mr. Uche Nwosu da ke wajen Makarantar Pramare na Amaike a karamar hukumar Mbaitoli

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50,hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gida sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli abinda ya faru bayan wani Gwamna ya dora wa jama'a dan takara da basu so-Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });