• Labaran yau

  Jiga-jigan PDP sun gudanar da zanga-zanga a Abuja kan zaben Osun. Hotuna


  Shugabannin jam'iyyar PDP sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewa da sakamakon zaben Gwamna da aka gudanar a jihar Osun a birnin Abuja.

  Shugabannin na PDP da suka hada da Bukola Saraki, Yakubu Dogara, Uche Secondus, Aminu Tambuwal da sauransu, sun gudanar da zanga-zangar ne zuwa hedikwatar hukumar zabe da ke Abuja suna bukatar hukumar zabe ta tabbatar da Ademola Adeleke na PDP a matsayin Gwamnan jihar Osun.
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

  Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Jiga-jigan PDP sun gudanar da zanga-zanga a Abuja kan zaben Osun. Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama