• Labaran yau

  Hotunan bikin zagayowar ranar samun 'yancin Najeriya a jihar Kebbi

  Jami'an tsaro a filin wasa na Haliru Abdu
  Jihar Kebbi ta bi sahun sauran jihohin Najeriya wajen gudanar da bukin murnar samun yancin kai daga kasar Britaniya ranar 1 ga watan Oktoba 1960. An gudanar da Pareti na jami'an tsaro da sauran yan Makarantu da ke cikin garin Birnin kebbi da kewaye a babban filin wasa na Haliru Abdu.

  Kalli hotuna
  Kwamishin yansanda na jihar Kebbi Ibrahim Kabiru yana duba Sintiri
  Shugaban NCWS reshen jihar Kebbi Madam Balkisu A.Danga (R)
  Paretin jami'an tsaro
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotunan bikin zagayowar ranar samun 'yancin Najeriya a jihar Kebbi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });