• Labaran yau

  Hotuna: Kalli Kwat da aka dinka wa mutumin da ya fi kowa tsawo a Ingila

  Bayan shafe shekaru da dama yana neman Tela da zai iya dinka masa Kwat na alfarma, mutumin da ya fi kowa tsawo a kasar Ingila, watau United Kingdom,  Paul Sturgess dan shekara 30 mai tsawon kafa 7 da inci 7, daga karshe dai ya sami Tela da ya dinka masa wannan Kwat a kan kudin Ingila £1,500

  Shi dai wanna Dogo ya ce ya fi samun sauki wajen samun kayaki da suka yi daidai da shi, domin yakan saye su ne kai tsaye a yanar Gizo, domin akwai kayakin kala kala.

  Hakazalika , Paul Sturgess ya ce, an yi masa gado na musamman da zai yi dai dai da tsawonsa, sakamakon haka ya ji cewa yana cikin wadatar zuciya.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

  Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna: Kalli Kwat da aka dinka wa mutumin da ya fi kowa tsawo a Ingila Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });