Fusatattun matasan APC sun banka wuta a wani chaji ofis na yansanda, dalili

Wasu fusatattun matasa sun banka wuta a chaji ofis na yansanda da ke karamar hukumar Okobo a jihar Akwa Ibom bayan sun yi zargin cewa jami'an zabe tare da hadin baki da yansanda sun dora masu wanda basu so tare da sace kayakin zabe a karamar hukumar.

Matasan sun yi zargin cewa tsohon gwamnan jihar  Godswill Akpabio yana yunkurin dora masu wanda basu so ta hanyar musanya sunan wanda suke so da shi waanda basu so Victor Antai a zaben fitar da gwani na yan takarar kujerar majalisar wakilai na tarayya a karkashin jam'iiayar APC.

Bayanai sun ce Antai ya fice daga jam'iyyar PDP ne ya tsallako zuwa APC bayan ya kasa samun tikitin takarar  kujeraar Sanata mai wakiltar Eket.

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN