• Labaran yau


  Fitacciyar mawakiyar rock Sinead O’Connor ta Musulunta

  Fitacciyar mawakiyar rock 'yar kasar Ireland Sinead O’Connor ta yi watsi da darikar katolika da addinin kirista ta Musulunta. Majiyar isyaku.com ta ce mawakiyar ta kuma canja sunanta zuwa sunan Musulunci watau Shubada.

  Mawakiyar dai ta yi fama da matsalar kwakwalwa a can baya, kuma mahaifiya ce ga yaya hudu.

  Ta kuma taba canja sunanta a 2017 zuwa Magda Davitt, hakazalika a karni na 1990's,ta ba mabiya darikar Kotolika mamaki, sakamakon yadda ta sa aka kaddamar da ita a matsayin babban limamiyar darikar wanda ba a sa mata a matsayin limamai.

  DAGA ISYAKU.COM

  Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

  Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Fitacciyar mawakiyar rock Sinead O’Connor ta Musulunta Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama