• Labaran yau

  Duba yadda tsawa ta kashe mutum 3 a cikin Kasuwa.Hotuna

  Al'ummar garin Utanga sun fuskanci rudani da tashin hankali bayan Kwarankwatsa watau Tsawa ta fada wa mutum biyar kuma ta kashe su a cikin Kasuwar garinUtanga ada ke karamar hukumar Obanliku  a jihar Rivers ranar Talata.

  Tuni jama'a da ke cikin Kasuwar suka jaye gawakin daga Kasuwar, bisa zargin cewa wannan yana nuna akwai wani bala'i da ya shigo garin.

  Idan baku manta ba, mun kawo maku labarin yadda Tsawa ta kashe mutum uku a garin Ijebu Ode da ke jihar Ogun bayan ruwan sama tamkar da bakin Kwarya.

  Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira  

  KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

  Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Duba yadda tsawa ta kashe mutum 3 a cikin Kasuwa.Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });