• Labaran yau

  Duba irin wulakanci da 'yan matan Afrika suka fuskanta a hannun Turawan mulikin mallaka

  Wasu tsofaffin hotuna sun bayyana a intanet wadanda ke nuna yadda turawan mulkin mallaka suka wulakantar da daraja tare da cin mutuncin mata bakaken fata a zamanin harkar Bayi a Nahiyar Afrika a cikin karni na 18.

  Hotunan sun nuna yadda Turawa suka dinga tabawa tare da rungumar Nonon 'yan mata bakaken fata a Afrika. A zamaninsu, Baturen mulkin mallaka yana da ikon yin yadda ya ga dama da Bayinsa, ko bakaken fata maza da mata. Yana da ikon yin lalata da mace bakar fata ko aikata luwadi da namiji bakin fata, kuma ba abin da zai faru.

  A wannan zamanin, tarihi ya nuna hatta shugabannin al'ummar bakaken fata ba wani abin da za su iya yi, domin wasu shugabannin bakaken fata an riga an rufe masu baki ta hanyar basu madubin duba fuska (mirror) wanda basu taba gani ba a zamanin. Wasu kuma aka dinga basu cin hancin kudade da sunan Alawus da dai sauran ababen cuta.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0   Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

  Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Duba irin wulakanci da 'yan matan Afrika suka fuskanta a hannun Turawan mulikin mallaka Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });