• Labaran yau

  Fiye da matasa yan kungiyar asiri 100 sun tuba sun mika makamansu a kudu. Hotuna

  Fiye da 'yan kungiyar asiri 100 sun tuba suka mika kansu ga mahukunta a kananan hukumomin  Etim Ekpo da Ukanafun a jihar Akwa Ibom, wannan ya biyo bayan yunkuri da Gwamnatin jihar ta yi na yafe ma duk wani dan kungiyar asiri da ya fito ya tuba ya rungumi zaman lafiya tare da bin doka da oda.

  Kwamishinan 'yansanda na jihar Akwa Ibom Mr. Adeyemi Ogunjemilusi ne ya gabatar wa Gwamna Udom Emmanuel wadannan matasa a yayin wata ziyarar neman dinke baraka da samar da zaman la
  fiya a yankin ranar Talata.

  Gwamana Udom ya dora laifin rashin kawo ayyukan ci gaba a wannan yankin saboda ayyukan 'yan kungiyar asirin da ke barazana ga duk wani shiri na kawo ci gaba a yankin. Ya bayar da misalin yadda ya so ya kawo aikin ci  gaba na Bankin Duniya a yankin, amma masu tafiyar da aikin suka zabi wani waje daban bisa dalilan tsaro.

  Wadanda suka tuba daga kasancewa 'yan kungiyar asiri sun hada da  Mentor Monday, Tendom Jonah, Stainless, Enebong Sunday Akpan, Ubong Mark alias Small Shit, Gospel Long John (Jimnas), Saviour Oketeh (Point & Kill), Goodluck Innocent Monday (Small DPO), Kufre Joshua (Lagos Boy), and Victor Frank Akpan (Akpan Prophet).

  Saura kuma su ne Uwakmfon (Owo akan owo), Samuel Udoh Akpan (Exhibit), Victor Sunday (Fine Doctor), Silvia Dickson (Pursue no cash), Etieno Joseph Akpan, James Akpan (Armorer), Ebukmfon Okon (Ekpoho), Godknows (Calisto), Emediong, Utomobong Sunday (Small Money), Respect, Owoidohoabsi Ime (Arrow Destroyer), Itorobong Sunday Stephen (Arrow Mopol), and Kingsley Silas (Wise Man).

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR GYARA KO FLASHING? 

  Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Fiye da matasa yan kungiyar asiri 100 sun tuba sun mika makamansu a kudu. Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });