• Labaran yau

  Duba abin da wutan lantarki ta yi ma barawo da ya je satar waya aka maido wuta.Hotuna

  Rashin dangana da hakuri ya kai ga zama ajalin wani matashi a rukunin gidajen Makera da ke kan hanyar Daura a birnin Katsina. Ana zargin cewa shi dai wannan matashi ya hau wani cabe ne na wutan lantarki domin ya saci wayoyin wuta,amma sai aka maido wutar da misalin karfe 4:00 na Asuba daidai lokacin da yake kan wannan cabe. Sakamakon haka wutan lantarkin ya zama ajalinsa kuma gawarsa ta makale a kan wannan cabe ranar Juma'a.

  Jami'an 'yansanda sun dauki gawar matashin suka tafi da ita domin gudanar da bincike.

  Babu wanda ya je wajen 'yansanda domin shaida ko dan uwansa ne ko sanar da su ko daga ina wannan matashin ya fito.

  Kimanin wata biyu da suka gabata, an sami gawar wani saurayi wanda shi ma ya mutu bayan watar lantaraki ta kasheshi lokacin da ya ke kokarin satara wayar wutan lantarki a wannan yankin.

  Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Duba abin da wutan lantarki ta yi ma barawo da ya je satar waya aka maido wuta.Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });