• Labaran yau

  Rashin kunya,direba ya tube zindir ya yi kokuwa da jami'ai a titi.Hotuna

  Majiyar isyaku.com daga jihar Anambra ta ruwaito cewa wani direban motar bas na Eastern Transit da ya saba wa dokar hanya ta hanyar paka motarsa a wajenda aka haramta tsayawa a kan gadar Aroma, ya tube zindir, kuma ya shiga yin kokuwa domin ya haana jami'an kula da dokokin hanya na jihar Anambara watau  Anambra Traffic Management Agency yayin da wani jami'in ma'aikatar ya yi kokarin shiga motarsa domin ya tafi da ita ofis.

  Shi dai wannan direba ya haifar da 'yan kallo, domin dai bayan tubewa zindir, sai fa ya shiga kukuwa da gaske domin ganin cewa ba'a tafi da motarsa ba. Haka ya haifar da matsanancin damuwa ganin cewa a bainar jama'a lamarin ke faruwa kuma akwai mata da 'yan mata har da yara a wannan waje.


  DAGA ISYAKU.COM

  Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

  Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Rashin kunya,direba ya tube zindir ya yi kokuwa da jami'ai a titi.Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });