• Labaran yau

  Bacewar Maj.Gen.M.I.Alkali, duba hotunan mutum 8 da yansanda ke nema ruwa jallo


  Mujallar isyaku.com ta samo tabbacin cewa rundunar 'yansandan Najeriya tana neman wasu mutum takwas ruwa jallo sakamakon bacewar wani Janar na sojin Najeria mai murabus, watau Maj.Gen Muhammed Idris Alkali.Wannan ya faru ne bayan sojin Najeriya sun mika wa yansanda mutum 13 da ake zargi ga hukumar 'yansanda na jihar Plateau ranar Alhamis. Bayanai sun ce ana rokon jama'a su kai rahotun duk wanda aka gani daga cikin mutanen da ke cikin hotuna na kasa zuwa ofishin 'yansanda mafi kusa.
  DAGA ISYAKU.COM

  Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

  Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Bacewar Maj.Gen.M.I.Alkali, duba hotunan mutum 8 da yansanda ke nema ruwa jallo Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });