• Labaran yau

  Ba mamaki dakin bene da wannan mace ke ciki zai rufta saboda nauyin ta

  Wata tsohuwa yar shekkara 87 da ke zaune a wani gida da ke kasan dakin da mace mafi nauyi a kasar Rasha take zaune ta nuna fargaban cewa ba mamaki wata rana ginin da suke zaune a ciki zai rufta
  sakamakon nauyin  Natalia Rudenko mai nauyin stone 47 da ke zaune a birnin Volgograd a kasar ta Rasha.

  Majiyar isyaku.com ta ce Rudenko ta yi ikirarin cewa ita ce mace mafi nauyi a fadin kasar Rasha a wani shirin Talabijin mai suna Let Them Talk.

  Rudenko ta taba yin aure lokacin da take da shekara 19 a Duniya kuma tana da nauyin 23 stone a waccan lokaci, kuma ta dau juna biyu ,amma sai ta yi bari sakamakon nauyinta


  DAGA ISYAKU.COM

  Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com

  Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

  Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ba mamaki dakin bene da wannan mace ke ciki zai rufta saboda nauyin ta Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });