• Labaran yau

  Asiri ya tonu, an kama Pasto turmi tabarya yana zina da matar aure a cikin daji.Hotuna

  Dubun wani Pasto na Chochi ta cika bayan an kama shi turmi tabarya yana zina da wata yar Chochinsa a cikin daji. Wasu matasa sun kama Pasto Joseph Ponda dan asalin garinTynwald na  Dzivarasekwa a kasar Zimbabwe a cikin dajin Allah ya makale yana zina da wata mace da ba'a gane ko wacece ba, amma ana kyautata zaton cewa matar aure ce kuma daya ce daga cikin mabiya Chochinsa na Apostolic Faith Mission yan kwani da suka gabata.

  Matasa sun wulakanta wannan Pasto kuma suka sa shi yin gudun atisayen dole tare da matar yayin da aka yi ta daukar hotuna da bidiyonsu, kuma Pasto yana sanye da gajeren wando. Pasto fa ya sha duka a hannun wadannan matasa. Bayanai kuma sun tabbatar cewa hukumar Chochin za ta rage ma wannan Pasto mukami bayan an kammala bincike
  .
    

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50,hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gida sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Asiri ya tonu, an kama Pasto turmi tabarya yana zina da matar aure a cikin daji.Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });