• Labaran yau

  An kama wani mutum yana jima'i da kyanwa, karanta abin da ya faru

  Hukumomi a kasar Afrika ta kudu sun cafke wani mutum mai suna Verulam bayan an kekesa masu cewa an kama shi turmi tabarya yana lalata da wata kyanwa da ke gidanshi a yankin Kwa Zulu Natal ranar Juma'a.

  Majiyar isyaku.com ta ce wata makwabciyar Verulam ce mai suna Prem Balram ta kamashi tsirara ya zunduma wa kyankwa al'aurarsa da rana tsaka, sakamakon haka ta yi kururuwa kamar yadda ta shaida ma hukumomi a takardar shigar da kara.

  Yanzu haka ana gudanar da bincike a kan lamarin a Reaction Unit na kasar Afrika ta kudu. Bayanai sun ce Verulam ya yi ma kyanwar rauni sakamakon abin da ya aikata da ita.

  DAGA ISYAKU.COM

  Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

  Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kama wani mutum yana jima'i da kyanwa, karanta abin da ya faru Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });