• Labaran yau

  An gano wani Chochi inda yan mata da matan aure ke tubewa zindir domin yin ibada

  Yansanda sun bankado wani abin mamaki bayan sun gano wani Chochi inda Mata masu ibada suke gudanar da bauta zindir haihuwar Uwarsu.bancin shi Pasto na Chochin wanda shi kadai ne na miji. Wannan lamarin ya faru ne ranar Talata a garin Rukiga da ke Arewacin  kasar Uganda.

  Majiyarmu ta ce, wannan Chochi gidan shi Pasto ne mai  suna  Adah Kahababo, kuma yawancin Mata da ke ibada zindir a cikin Chochin, matan aure ne da suka baro Mazajensu suka je wannan Chochi  inda ake ibada zindir.

  Sai dai Kwamishinan yansanda na yankin Emmy Ngabirano, ya baiyana matukar mamaki yadda wadannan Mata ke ibada dare da rana kuma zindir a cikin wannan Chochi, da Kwamishinan ya ce baya da rijista da ya bashi izinin gudanar da bauta.Sakamakon haka, Kwamishina Emmy Ngabirano ya ce Mata da aka kama a cikin wannan Chochi, suna gudanar da haramtacciyar taro ne a gidan wanan Pasto.

  Hadaddiyar rundunar jami'an tsaro ne suka kai samame a wannan Chochi, bayan an rada masu bayanan sirri, kuma suka cafke dukannin mata da aka samu a cikin wannan gida da ake kira Chochi wajen da Mata ke tubewa zindir domin su yi ibada dare da rana.

  Daga Isyaku Garba. da Nathaniel Kisumu

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

  Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An gano wani Chochi inda yan mata da matan aure ke tubewa zindir domin yin ibada Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });