Wani ganau ba jiyau ba ya ce fadan ya kaure ne bayan wani soja ya shiga wata motar bas ya harde a kujera na gaba kusa da direba, daga bisani sai wani dansanda ya zo kuma ya bukaci zama a wannan kujera.
Amma sai lamarin ya kai ga rigima, domin dansanda ya yi kokarin ya jawo soja da karfin tuwo daga kujerar domin shi ya zauna, amma fa soja ya turje, domin dai dansanda ya sha kulli da jijjiga inda aka nuna soja yana kai ma dansanda duka kuma yana buga shi a jikin mota yayin da sauran fasinjoji da ke kasa suna kallo wani matashi kuma ya yi kokarin raba fadar.
Kalli bidiyo:
Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING?
Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI