• Labaran yau

  Yansanda sun yi wani babban kamu a wata jihar tsakiyar Najeriya - Hotuna

  Hukumar yansanda a jihar Benue ta gabatar wa manema labarai da wasu yan fashi da makami tare da wasu wadanda aka cafke kuma ana zargin su da aikata wasu munanan laifuka mako biyu da suka gabata.

  Yansanda na bangaren Operation Zenda ne suka cafke wadannan mutane yayin da suke gudanar da aikin tsaya mu duba motarka.

  An kama wasu mutanen dauke da miyagun makamai da wasu babura da kuma harsashi da dama.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yansanda sun yi wani babban kamu a wata jihar tsakiyar Najeriya - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });