Mazauna Lafia babban
birnin jihar Nasarawa sun shiga tashin hankali a yau Litinin, 10 ga
watan Satumba wani gidan mai kama da wuta sakamakon fashewar iskar gas.
NAIJ.com ta tattaro cewa wadanda ke tashan man da suka hada da masu
siyar da mai da kwastamomi duk sun kama da wuta inda da dama suka rasa
ransu a gwagwarmayan.
Da dama sun kone kurmus har lahira.
Channels TV ta rahoto cewa zuwa yanzu mutane goma ne suka mutu yayinda
da dama suka ji rauni.
Rahoton ya kawo cewa daga cikin wadanda suka mutu harda karamin yaro.
An tattaro cewa wasu ababen hawa dauke da fasinjoji sun mutu a hanyar
Jos. Read more: https://hausa.naija.ng/1191416-yanzu-yanzu-fashewar-gas-yayi-sanadiyar-mutuwar-mutane-da-dama-a-nasarawa.html#1191416
Mazauna Lafia babban birnin jihar Nasarawa sun shiga tashin
hankali a yau Litinin, 10 ga watan Satumba wani gidan mai kama da wuta
sakamakon fashewar iskar gas.
NAIJ.com ta tattaro cewa wadanda ke tashan man da suka hada
da masu siyar da mai da kwastamomi duk sun kama da wuta inda da dama suka rasa
ransu a gwagwarmayan.
Da dama sun kone kurmus har lahira. Channels TV ta rahoto
cewa zuwa yanzu mutane goma ne suka mutu yayinda da dama suka ji rauni.
Rahoton ya kawo cewa daga cikin wadanda suka mutu harda karamin
yaro. An tattaro cewa wasu ababen hawa dauke da fasinjoji sun mutu a hanyar Jos
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
Hausa.naij.ng