• Labaran yau

  Wani fusataccen mutum ya gundule kan matarsa, karanta dalili - Hotuna

  Wani mutum mai suna Satish ya cika yansanda da mamaki bayan ya shigo cikin caji ofis kai tsaye kuma ya fitar da kan matarsa daga wata bakar laida wadda ya kashe ya gundule kanta yana cewa "ni ne nan na kashe matata mai suna Roopa" yayin da yake amfani da dayan hannunsa rike da adda yana wuntsilata a Ajjampura na kudancin kasar India.

  Satish dan shekara 35 ya ce " Wannan kan matata ce Roopa maciya amana. bayan na nuna mata iya kauna da soyayya, amma take cin amanata ta hanyar kasancewa a cikin soyayya tare da Sunil matsiyaci da baya da madogara a rayuwa. Har ciyo bashin £3,170 (300,000 INR ta yi ta ba masoyin nata bayan muna aure tare da ita".

  Bayanai sun nuna Satish ya kama Roopa ne tare da Sunil, sakamakon haka ya fusata ya dauko adda ya kaddamar da mugun aiki a kan matarsa Roopa.

  Bayan Safeto Namachandra Navak ya lallashi Satish ya ajiye gundulallen kan matarsa Roopa, sai ya kai su inda gangar jikinta yake, bayan haka ne suka shiga bincike akan lamarin kuma suka kama Satish.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wani fusataccen mutum ya gundule kan matarsa, karanta dalili - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });