An samu barkewar rikici da tashin tarzoma a ofishin
jam'iyyar PDP na kasa yayin da Atiku ya mayar da fam dinsa na takarar shugaban
kasa a yau, Alhamis.
'Yan sanda na can yanzu haka suna harbe-harbe domin kwantar
da tarzomar da ta tashi a shelkwatar ta PDP dake Abuja.
Babu labarin takamaiman abinda ya haddasa rikici a ofishin
na PDP. Zamu kawo maku karin bayani...
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
Hausa.naij.ng
Tags:
LABARI