Tarihi: Birgediya Zakariya Maimalari, kwararren jami’in soja na farko a Najeriya


Lallai aikin soja na da dadaden tarihi a kasar Najeriya dama duniya baki daya. Sojoji su dade suna bayar da gudunmawarsu tare da jajircewa wajen kare kasarsu da al'umman kasar da kuma dukiyoyin jama'a.

 Ba'a bar kasar Najeriya a baya ba wajen samun nagartattun sojoji masu kwazo da sanin makamar aiki, don haka muka kawo maku tarihin daya daga cikin wadannan jaruman. Birgediya Zakariya Maimalari ya kasance daya daga cikin yan Afrika nafarko da aka horar a makarantar soji na British Royal Military Academy a Sandhurst dake Amurka.

Ya kuma kasance kwararen jami’in soja na farko a gida Najeriya. Amma a watan Janairun 1966 kananan jami’an soji suka kashe shi a lokacin juyin mulkin Najeriya na farko wanda a cikinta ne John son Aguiyi-Ironsi ya hau mulki.

A bisa wani rubutaccen tarihi ndaga Haruna Yahaya Poloma mai suna ‘The First Regular Combatant, Brigadier Zakariya Maimalari’ ya nuna cewa Maimalari shine mutun na fako dayayi karatun Boko a gidansu kuma ya kasance dalibi mai kwazo.
 

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

Hausa.naij.ng

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN