• Labaran yau

  Sojin Najeriya sun aika wasu yan boko haram lahira bayan kwanton Bauna - Hotuna

  Da safiyar yau, Lahadi, ne dakarun rundunar soji ta 22 dake aikin kakkabe ragowar mayakan kungiyar Boko Haram a jihar Borno suka yi wani kazamin artabu da mayakan kungiyar Boko Haram. Mayakan kungiyar ta Boko Haram ne suka fara kai wa dakarun sojin harin kwanton bauna yayin da suke kan hanyar su ta zuwa Bama daga Maiduguri. Sai dai reshe ya juye da mujiya domin sojojin sun yi nasara a kan 'yan ta'addar bayan musayar wuta ta dan takaitaccen lokaci. Dakarun sojin sun kashe dukkan mayakan kungiyar ta Boko Haram da suka kawo masu harin tare da kwashe dukkan makamansu. Read more: https://hausa.naija.ng/1192582-da-duminsa-mayakan-kungiyar-boko-haram-sun-bakunci-kiyama-bayan-kai-wa-sojoji-harin-kwanton-bauna.html#1192582

  Da safiyar yau, Lahadi, ne dakarun rundunar soji ta 22 dake aikin kakkabe ragowar mayakan kungiyar Boko Haram a jihar Borno suka yi wani kazamin artabu da mayakan kungiyar Boko Haram.

  Mayakan kungiyar ta Boko Haram ne suka fara kai wa dakarun sojin harin kwanton bauna yayin da suke kan hanyar su ta zuwa Bama daga Maiduguri.

  Sai dai reshe ya juye da mujiya domin sojojin sun yi nasara a kan 'yan ta'addar bayan musayar wuta ta dan takaitaccen lokaci. Dakarun sojin sun kashe dukkan mayakan kungiyar ta Boko Haram da suka kawo masu harin tare da kwashe dukkan makamansu.
   

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  Hausa.naij.ng
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Sojin Najeriya sun aika wasu yan boko haram lahira bayan kwanton Bauna - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });