• Labaran yau

  Maciji ya yi sanadin kama wani barawon katifa, karanta yadda lamarin ya faru - Hotuna

  A yau, sashen jakar magori na isyaku.com ya samo mana wani labari daga kasar Uganda, yadda wani Maciji ya kama wani barawo. Shi dai wannan Barawo ya shiga wani gida ne a gundumar Kyenjojo  da ke arewacin kasar Uganda ya saci wata sabuwar Katifa, amma bayan ya nade Katifa ya dauko ta, juyawarsa ke da wuya sai yayi arba da wani katon Maciji a bakin kofa.

  Ido fa ya raina fata, barawo ya yi iya abinda zai iya yi domin Maciji ya tafi amma lamari ya faskara, daga bisani Maciji ya yi wuf ya kai masa hari amma ta hanyar wuntsilawa kuma ya dare wuyar barawo ya nannade shi,

  Sakamakon haka fa barawo ya gan wannan Maciji zai halaka shi, ai kuwa sai ya dinga tsala ihu domin neman agaji. Daga bisani dai barawo asiri ya tonu amma wani mai maganin gargajiya ne ya zo ya warware wannan Maciji daga wuyar barawon Katifa.
   
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Maciji ya yi sanadin kama wani barawon katifa, karanta yadda lamarin ya faru - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });