Jagoran tafiyar Alh. Ibrahim Muhammad Mera Chiroman Kebbi kan harkar neman kujerar gwamnan jihar Kebbi Alh. Abu Hali yace Ibrahim Mera ya shirya tsap domin kawo sauyi a salon shugabancin jihar Kebbi domin ya tanadi jama'a. Abu Hali ya ce gwamnatin jihar Kebbi bata shuka alhairi ba kuma bata girbi alhairi ba ga jama'ar jihar Kebbi:
Saurari sauti:
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu
Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira