• Labaran yau

  Duba abin da ya faru tsakanin yansanda da wasu yan fashi da makami - Hotuna

  Da sanyin safiyar yau, 'yansanda a kasar Afrika ta kudu sun yi nassarar bindige wasu yan fashi da makami bayan sun ki tsayawa, yayin da yansanda suka tsayar da su bayan sun sami bayanan sirri cewa matasan da ke tafe a cikin wata mota kirar BMW yan fashi da makami ne.

  Bayan sun ki tsayawa yayin da yansanda suka tsayar da su, sai kuma suka buda ma yansanda wuta, sakamakon haka yansanda suka mayar da martani da ya kai ga mutuwar dukanin yan fashin su uku da ke cikin motar.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Duba abin da ya faru tsakanin yansanda da wasu yan fashi da makami - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });