Kalli yadda dan acaba ya daku a hannun jami'an tsaro saboda N50 - Bidiyo

Ana zargin cewa wani dan acaba ya sha duka daga hannun wadansu jami'an yasanda da ke aikin sintiri a jihar Enugu da safiyar yau. Bayanai sun ce dan acaban yana kan hanyarsa ce ta zuwa wajen kampen a karamar hukumar Ndeaboh Aninri inda yansandan suka tsayar da shi domin bincike.

Nationalhelm ta ruwaito cewa bayan ya bayar da takardun babur dinsa,  sai suka bukaci ya basu N50 shi kuma ya ce baya da su. Sakamakon haka rikici ya kaure da ya sa yansandan suka cakume shi kuma suka lallasa shi kadan kafin ya mika masu makullin babur suka tafi da shi.

Kalli bidiyo a kasa:Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN