• Labaran yau

  Kalli motar da wani dalibi ya kera a gida - Hotuna

  Wani dalibin makarantar IMT da ke garin Enugu ya haifar da yan kallo bayan ya bayyana a cikin wata kwarangwam mota da ya kera a gida, kuma ya tukata ya biyo cikin makaranta, sakamakon haka ya birge dalibai yanuwansa. Kalli hotuna:


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Kalli motar da wani dalibi ya kera a gida - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama