• Labaran yau

  Jami'in dansanda ya mutu yana zina da matar aure a cikin ofis  Wani Sufritanda na hukumar yan sandan Najeriya a jihar Legas, ya mutu yana zina da wata mata a cikin ofishinsa da ke kwalegin hukumar yan sanda, Ikeja.

  Matar, wacce ita kanta matar aure ce, an tsareta a ofishin hukumar yan sandan garin Ikeja, duk da cewa ta musanta zargin cewa ita ta kasheshi. Game da cewarta, dan sandan mai suna Sunday ya kasance yana amfani da magungunan kara kwazon namijin wajen jama’I duk lokacin da zasuyi lalata. Tace: “Ya kasance yana kwanciya da ni a ofishinsa.

  Ya yi sawu daya amma kamar yadda ya saba, bai isheshi ba. “Na fada masa a ranan cewa magungunan da yake amfani da su koda yaushe na da illa ga jikina. Bana son abun saboda ni abin yake shafa. Yana kan saduwa da ni sai na ga jikinshi ya canza, kafin in farga kumfa ya fara fitowa daga bakinsa.” Idanuwan shaida sun bayyana cewa kafin a kawo masa agaji, ya mutu.

  An sameshi zindir haihuwar mahaifiyarsa da rigansa kan teburinsa. Wasu abokan aikinsa sun bayyana cewa ya kasance yana irin wannan abu a cikin ofishinsa tare da mata daban-daban. Kana tu tuhumcesa da cewa ya kasance yana tilasta yan mata yan sanda wajen kwanciya da shi a ofishinsa


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  Hausa,naij.ng
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Jami'in dansanda ya mutu yana zina da matar aure a cikin ofis Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });