Atiku Bagudu ne APC a jihar Kebbi ta tsayar don takarar Gwamna 2019

Rahotanni daga babban filin wasa na Haliru Abdu da ke garin Birnin kebbi sun tabbatar mana cewa jam'iyyar APC mai mulki a jihar Kebbi ta ba Gwamna Atiku Bagudu dama domin tsayawa a karkashin jam'iyyar don takarar kujerar Gwamnan jihar Kebbi a zabe na 2019 tun watan Janairu.

Amma yanzu haka za a fara gudanar da zabe a filin wasa na Haliru Abdu domin Wakilai sun shirya tsap domin kada kuri'a.

Sai dai a wani taro da jam'iyyar APC ta yi ranar 1-1-2018, ta riga ta mika takarar kujerar Gwamnan jihar Kebbi ga Gwamna Atiku Bagudu a zabe na 2019 karkashin jam'iyyar ta APC.
LATSA NAN KA KARANTA LABARIN 

Jihar Kebbi a karshen mako, taron jam'iyar APC da tsayar da Bagudu takara 2019

Ku biyo mu domin karin bayani......Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

0/Post a Comment/Comments

Rubuta ra ayin ka

Previous Post Next Post