• Labaran yau

  Duba hotunan yan boko haram da soji suka yi rugu rugu da su

  Zaratan sojin Bataliya ta 145 na rundunar sojin Najeriya karkashin shirin Operation lafiya dole a jihar Borno sun yi nassarar halaka wasu yan Boko Haram tare da lalata motoci da makamansu bayan sun yi kuskuren kai ma sojin harin kwanton bauna da ya ci tura sakamakon turjiya na dakarun soji. Kalli hotuna.
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Duba hotunan yan boko haram da soji suka yi rugu rugu da su Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });