• Labaran yau

  Direban Bas ya aika saurayi da budurwa lahira sakamakon mugun gudu - Hotuna

  Rahotanni da muka samu daga jihar Imo sun ce an sami wani mumunar hadari da ya yi sanadin mutuwar wata budurwa da wani saurayi wadanda suke tafe a kan babur bayan wata motar Bas ta buge su sakamkon gaza shawo kan motar sanadin mugun gudu, wanda haka ya yi sanadin mutuwar wadannan matasa nan take a Ehime Mbano.

  Bayanai sun ce sakamakon haka wasu matasa suka yi 'yar kwarya-kwaryar zanga-zanga domin nuna rashin amincewa da yadda matuka ababen hawa ke yawan kashe jama'ar garin sakamakon mugun gudu.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Direban Bas ya aika saurayi da budurwa lahira sakamakon mugun gudu - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });