• Labaran yau

  Dan takarar kujerar dan Majalisa Hon. Abu Najakku wajen tantance yan takara a Abuja - Hotuna

  Dan takarar kujerar Dan Majalisa mai wakiltar Birnin kebbi, Kalgo da Bunza Hon. Abu Najakku a wajen tantance 'yan takara a karkashin jam'iyar APC  a dakin taro na Ladi Kwalli da ke Otel na Sheraton a birnin Abuja a daren Juma'a. Tare da Hon Musa Sarkin Adar mai wakiltar Gada/Goronya da kuma Abubakar Labaran Arab. An tantance Hon. Abu Najakku dan takarar Kujerar dan Majalisa mai wakiltar Birnin kebbi, Kalgo, da Bunza cikin nassara.  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Dan takarar kujerar dan Majalisa Hon. Abu Najakku wajen tantance yan takara a Abuja - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });