• Labaran yau

  Birnin kebbi: Jihar kebbi a yau cikin hotuna, ziyarar Osinbajo wajen daurin Aure

  Masu kallon tawagar Mataimakin shugaban kasa Oinbajo a Randabawul na Sir Yahaya
  Garin Birnin kebbi babbar birnin jihar Kebbi a yau, ta cika da manyan baki yayin da filin saukar jiragen sama na Sir Ahmadu Bello ya yi fama da saukar jirage da dama wadanda ke dauke da manyan baiki daga wasu sassa da dama ciki har da wasu Gwamnoni, Ministoci da kuma wasu kungiyoyi a jihar Kebbi ciki har da akungiyar BOCA, watau Buhari Osinbajo Continuity Agenda reshen jihar Kebbi.
  Wasu motoci a Filin Jirgi Ambursa

  Chiyaman na Zuru Muhd Kabir Abubakar tare da Abubakar Kana mataimakin chiyaman na APC jihar Kebbi
  Wasu Jirage da suka kawo manyan baki
  Dandazon jama'a masu kallon tawagar Osinbajo a randabawal na Sir Yahaya
  Mahaifin Ango da Mataimakin shugaban kasa Osinbajo ya halarci daurin Aurensa
  Daga Isyaku Garba

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Birnin kebbi: Jihar kebbi a yau cikin hotuna, ziyarar Osinbajo wajen daurin Aure Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });