• Labaran yau

  Babbar magana, waji Janar na soji ya yi batan dabo a kan hanyar Bauchi

  Iyalan tsohon shugaban sashen shugabanci na rundunar sojin Najeriya Manjo janar Nur Alkali, sun koka sakamakon rashin jin duriyarsa tun ranar 3/9/2018, bayan ya bar gidansa da ke Abuja a kan hanyarsa ta zuwa Bauchi wajen da yake da gona.

  Manjo janar Alkali ya yi ritaya daga aikin soji mako biyu da suka gabata.

  Nationalhelm ta ruwaito cewa wata majiya ta yi zargin cewa kilan an sace Janar din ne wanda ke kan hanyarsa ta zuwa Bauchi a cikin motarsa.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Babbar magana, waji Janar na soji ya yi batan dabo a kan hanyar Bauchi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });