• Labaran yau

  An yi ma safeton yansanda koran kare sakamakon cin hancin N5000. Hotuna

  Hukumar yansanda ta yi ma Insp. Charles Omotosho koran kare daga aikin dansanda sakamakon kwace N5000 daga hannun wasu matsa a unguwar Ikorodu da ke birnin Lagos.

  Wata matashiya ta yi zargin cewa Insp. Omotosho wanda ke FSARS na yansanda, ya yi barazanar cewa zai harbe su da bindiga matukar basu bashi N5000 ba a ranar 16 ga watan Mayu 2018.

  Sakamakon koke da wannan budurwar ta shigar sashen bincike na  PCRRU na yansanda ya fara bincike da ya kai ga koran wannan safeto daga aiki, yayin da aka rage ma sauran yansanda da ke tare da Safeton a wajen mukami.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An yi ma safeton yansanda koran kare sakamakon cin hancin N5000. Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });