• Labaran yau

  Abun mamaki, Barawo ya fice da gudu daga caji ofis kuma yansanda basu bishi ba

   Matashi ya kama barawo ya kai shi chaji ofi

  Ga  yansanda kiri-kiri a cikin chaji ofis amma sai barawo ya fice da gudu daga chaji ofis

  Ba dansanda ko daya da ya bishi balle ya kama barawon


  Sashen Jakar Magori a yau, ya samo mana labarine na wani dan kudancin Najeriya ya ba masu karatun shafin intanet dariya bayan ya fallasa labarin wani abin mamaki da ya faru da shi a wani chaji ofis na yansanda a birnin Lagos. Shi dai wannan mutun cewa ya yi lamari ne ya bashi mamaki bayan ya kama wani barawo da ya yi mashi sata ya kai shi chaji ofis, jim kadan kawai sai barawo ya ranta na Kare ya fice daga chaji ofis da gudu, kuma fa ga sauran yansanda kowa na harkarsa, amma ba wanda ya bi barawon balle ya kama shi.

  Matashin ya ce " Wannan lamari ya bani mamaki, daga bisani sai ga wani dansanda mai katon ciki ya fito a cikin harabar chaji ofis rike da bindiga yana tambaya wai ina barawon yake bayan barawo ya dade da arcewa, sai na ji kamar in karbe bindigarsa in kwantara masa a kai".  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Abun mamaki, Barawo ya fice da gudu daga caji ofis kuma yansanda basu bishi ba Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });