• Labaran yau

  Shafar nono da rungumar yar shekara 15 ya jefa wani mutum cikin ukuba

  Wani mutum mai suna Mr. Agboola Alabi ya fada hannu, bayan ya dinga shafa tare da rungumar nonon wata yarinya yar shekara 15, wanda sakamakon haka ya tayar da mata sha'awa da ya sa ta bari ya yi lalata da ita a birnin Lagos.

  Wannan lamarin ya faru ne a unguwar Akilo da ke Agege inda Mr. Agboola Alabi yake zaune tare da mahaifan yarinyar.

  Majiyar mu ta ce wata rana da yamma bayan Mr. Agboola Alabi ya dawo daga wajen aiki, sai ya kira yarinyar zuwa dakinsa, bayan ta shiga dakin sai ya zo ya zauna kusa da ita kuma ya lallaba ya sa hannunsa ya fara shafar nononta, daga nan ne fa hankaalin yarinya ya tashi kuma ganin haka ke da wuya sai ya dauke ta ya kaita kan gado inda ya yi lalata da ita.

  Bayan ya gama lalata da ita, sai hankalinta ya dawo kuma ta fashe da kuka mai tsanani, lamari da ya sa ta yi nadama kuma ta shaida ma iyayenta. Daga bisani iyayenta suka kai kara a caji ofis na yansanda a Isokoko sakamakon haka yansanda suka cafke shi kuma suka fara bincike a kan lamarin.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu 
  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
  Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Shafar nono da rungumar yar shekara 15 ya jefa wani mutum cikin ukuba Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });